This commit is contained in:
Evan
2026-09-07 09:55:36 +08:00
parent 9b6892f2ed
commit badbc11154
9098 changed files with 985321 additions and 0 deletions

View File

@@ -0,0 +1,13 @@
{
"conference-2022.title": "Taron Scratch 2022",
"conference-2022.locationDetails": "Kan yanar gizo",
"conference-2022.date": "Yaushe:",
"conference-2022.location": "A ina:",
"conference-2022.eventTime": "10 na safe - 4 na yamma ET",
"conference-2022.desc1": "Kasance tare da mu don Taron Scratch 2022, taron kan layi don malamai masu sha'awar ƙirƙira koyo tare da Scratch! Taken na bana zai kasance \"Me za ka ƙirƙira?\"",
"conference-2022.desc1a": "Duk da cewa bamu iya hadu da mutum a wannan shekarar, muna farin cikin samun hanyoyin haduwa da yadawa da wasu a cikin al'umman masu ilmantarwan Scratch na duk duniya.",
"conference-2022.desc3": "Taron zai zama kyauta.",
"conference-2022.register": "Kasance tare don bayanin rajista!",
"conference-2022.stayDesc2": "don karin tamboyoyi, a tuntubi tawagar taron Scratch a {emailLink}",
"conference-2022.organizedBy": "Ƙungiyar Scratch Foundation ce ta shirya taron Scratch."
}